You need to enable JavaScript to run this app.
Tsallake zuwa shafin jadawali
Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Bidiyo
Shirye-shiryen DW Hausa
Yankuna
Najeriya
Nijar
Afirka ta Yamma
Sassa
Siyasa
Zamantakewa
Wasanni
Mayar da hankali
Ilimin Fasahar Zamani
Shirye-shiryen DW Hausa
Bidiyo
Talabijin kai tsaye
Talla
Rasha
Rasha na da daya daga cikin kasashen duniya da ke da girman kasa da kuma yawan al'umma.
Tsallake zuwa bangare na gaba Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Jamus ta kaddamar da makamun kare sararin samaniya
Jamus ta fara aiki da makamai masu kare sararin samaniyar kasar.
An gaza cimma matsaya tsakanin Amurka da Rasha a kan Ukraine
Duk da kwashe sa'o'i biyar ana tattaunawa tsakanin jami'an Amurka da na Rasha babu daidaito da aka cimma.
SIPRI: Yaduwar makamai na ta'azara rikice-rikice
Kasashen Turai musamman Jamus sun sayar da makamai masu yawa. Rahoton ya ce, dalilin hakan shi ne yakin Ukraine.
Bincike ya ce kamfanonin makamai sun samu gagarumar riba
Wani sabon rahoton bincike, ya tabbatar da yadda kamfanonin kera makamai na duniya suka samu makudan kudade a bara.
Rasha ta sake kai farmaki kan Ukraine
Rasha ta kashe mutane biyu a sabbin hare-haren jirage mara matuka a wasu yankunan Kiev a cikin dare.
Afirka ta Kudu: 'Yar Jacob Zuma ta yi murabus daga majalisa
Ana zargin Duduzile Zuma-Sambudla da dibar 'yan kasar Afirka ta Kudu aikin tsaro don su yi wa Rasha yaki a kasar Ukraine
NATO ta yaba wa yunkurin Trump na sulhu a Ukraine
NATO ta yaba wa yunkurin kawo karshen yakin Ukraine
Shugaban Jamus na ziyarar Spain kan halin da Ukraine ke ciki
Sarkin Spain Felipe ne zai tarbi shugaba Frank-Walter Steinmeier, sannan daga bisani ya gana firaminista Pedro Sánchez.
Tattaunawa domin warware rikicin Ukraine
Ukraine da Rasha har kawo yanzu suna ci gaba da yin yaki.
Jamus za ta girka garkuwar sararin samaniya mai linzami
Wannan na zama shirin ko ta kwana daga barazanar hare-haren Rasha, wadda ke ci gaba da mamayar makwabciyarta Ukraine.
Taron AU da EU: Akwai riba ga Afirka?
Angola na karbar bakuncin taron koli tsakanin kungiyar Tarayyar Afirka da takwararta kungiyar Tarayyar Turai a Luanda.
Rasha ta kwace ikon wasu kauyuka a gabashin Ukraine
Rasha ta ce ta sake karbe iko da wasu kauyuka uku a gabashin Ukraine.
Scholz na fuskantar bincike kan bututun gas na Rasha
An kaddamar da bincike kan tsohon Shugaban gwamnatin Jamus Olaf Scholz kan bututun iskar gas na Nord Stream 2 daga Rasha
Trump ya gabatar da shirin dakatar da yakin Ukraine
Trump ya gabatar da daftarin kawo karshen yakin Ukraine tare da ba wa Rasha damar mallake yankuna da dama.
Sabbin hare-haren Rasha a Ukraine ya kashe mutane 20
Hukumomin Ukraine sun tabbatar da mutuwar mutane akallaa 20 a harin da sojojin Rasha suka kaddamar.
Ina makomar 'yan Afirka da ke yaki wa Rasha?
Rasha tana ci gaba da daukar soji a cikin wasu kasahen Afirka wadanda take kai su fage daga domin yaki da Ukrtaine.
Ukraine za ta shigar da makamashin iskar gas daga Girka
Ukraine za ta shigar da makamashin iskar gas daga Girka
Manyan kasashen Turai na kokarin dakile barazanar Rasha
Manyan kasashen Turai na kokarin dakile barazanar Rasha
Ukraine: Adadin wadanda harin Rasha ya kashe ya karu
Ukraine: Adadin wadanda harin Rasha ya kashe ya karu
Rasha ta kaddamar da hare-hare a birnin Kyiv na Ukraine
Sojojin Rasha sun kaddamar da wani mummunan hari a wannan safiya ta Juma'a a Kyiv babban birnin kasar Ukraine.
Manyan kasashe masu karfin masana'atu na taro a Canada
Jami'an diflomasiyyar kasashe masu karfin masana'atu na duniya na duba yiwuwar agaza wa Ukraine da ke yaki da Rasha
Amurka da Hungary sun daidaita kan makamashi
Trump ya bai wa Hungary cikakkiyar damar sayen makamashi daga Rasha kasancewar ba ta da tashar jiragen ruwa
Ukraine ta kai hari a cibiyar man fetur na Rasha
Ukraine ta kai hari a cibiyar man fetur na Rasha da jirage marasa matuka.
Indiya ta kulla cinikayyar jiragen sama na yaki da Rasha
Amurka da aminanta sun soki lamirin manufofin Indiya na alakarta da Rasha, tun bayan da ta fara mamayar Ukraine a 2022.
EU: Sabon shirin tsaron nahiyar Turai
EU ta bullo da shirin da zai ba ta damar kare kanta da kanta
Amurka da EU sun kakabawa kamfanonin man Rasha takunkumai
Amurka da EU sun kakabawa kamfanonin man Rasha takunkumai
An dakatar da ganawar Trump da Putin
An dakatar da taron da ake sa ran gudanarwa tsakanin shugaban Amurka Donald Trump da shugaban Rasha Vladimir Putin.
Rasha na son kara karfafa alakarta da Iran
Rasha ta ce a shirye take ta kara karfafa alakarta da Iran a dukannin bangarori.
Shirin Rana 19.10.2025
Shirin Rana 19.10.2025
Siriya na son a sake fasalta dangantakarta da Rasha
A karon farkon shugaban rikon kwarya Siriya na ziyara a Rasha
NATO na nazarin hanyoyin dakile barazanar kutsen Rasha
NATO na nazarin dakile barazanar kutsen jirage maras matukan Rasha
Jamus ta yi gargadin yiwuwar yaki tsakanin NATO da Rasha
Jamus na fargabar barkewar yaki kai tsaye tsakanin NATO da Rasha kafin 2029
Kim ya gabatar da makami mai linzami da ke cin dogon zango
Shugaba Kim Jong Un na Koriya ya kaddamar da sabbin makamai masu linzami da ke cin dogon zango daga nahiya zuwa nahiya.
Rasha ta dauki alhakin hadarin jirgin Azerbaijan
A karton farko Shugaban Rasha Vladimir Putin ya yarda da hannun dakarunsa a kakkabo jirgin samar Azerbaijan a 2024.
Shirin Yamma 02.10.2025
Shirin Yamma 02.10.2025
Putin ya lashi takobin mayar wa Turai martani
Shugaban na Rasha ya ce kasarsa bata da niyyar takalar Turai amma za ta mayar da martani mai tsanani idan aka tabata.
Rasha da Ukraine sun yi musayar fursunonin yaki 185
Baya ga sojoji, musayar ta kunshi fararen hula wadanda aka kama a yayin gwabza fada tsakanin kasashen biyu.
Jam'iyya mai mulki ta kama hanyar lashe zabe a Moldova
Sakamakon da ke fitowaa zaben Moldova, na nuna cewa jam'iyya mai mulkin kasar ta kama hanyar dorewa kan madafun iko.
'Rasha za ta mayar da martani mai zafi idan aka farmata'
Ministan Harkokin Wajen Rasha Sergei Lavrov ne ya yi wannan gargadin a yayin jawabinsa a zauren Majalisar Dinkin Duniya.
Iran: Ina aka dosa kan da shirin nukiliya?
Tehran da Rasha sun sanya hannu kan wata yarjejeniya ta gina tashoshin nukiliya a Jamhuriyar Musulumci ta Iran.
Berlin na ci gaba da nuna wa Moscow 'yar yatsa
Kasar Jamus na zargin Moscow da yi wa nahiyar Turai barazana da jirage maras matuka
Trump ya goyi bayan Isra'ila bayan sukar Rasha a taron MDD
Shugaban na Amurka ya shafe kusan sa'a daya yana jawabi kan sauyin yanayi da sukar MDD da kuma Turai.
NATO ta gargadi Rasha kan keta sararin samaniyar mambobinta
A baya-bayan nan Rasha ta rika keta hazon wasu kasashen Turai mambobin NATO tana kai wa Ukraine hari.
Putin ya shawarci a tsawaita yarjejeniyar New Start
Putin ya shawarci Amurka a tsawaita wa'adin yarjejeniyar kawar da makaman nukiliya
NATO ta kakkabo jiragen yakin Rasha a samaniyar Estonia
NATO ta dakile jiragen yakin Rasha a sararin samaniyar Estonia
Atisayen Rasha da Belarus ya tayar da hankali kasashen Yamma
Hukumomin Moscow da Minsk sun yi amfani da sojoji da motoci masu sulke da sauran makamai wajen nuna karfin kayan yakinsu
Jamus ta yi allawadai da harin Rasha kan Poland
Jamus ta yi allawadai da harin da Rasha ta kai wa kasar Poland.
EU: Ko EU ta gaji da yakin Gaza?
Kungiyar Tarayyar Turai ta yi tir da kutsen da Rasha ta yi a Poland, tare da daukar tsauraran matakai kan Isra'ila.
Rasha: Ko takunkumin EU zai tsayar da yaki?
Jamus da Faransa na kokarin kaddamar da sabon takunkumi, kan babban kamfanin albarkatun man fetur din Rasha Lukoil.
Shirin Yamma 07.09.2025
Shirin Yamma 07.09.2025
Shafin da ya wuce
Shafi 3 daga 50
Shafi na gaba