Matsalar tsaro da rikice-rikicen siyasa sun kara zafafa a wasu sassa na duniya | Siyasa | DW | 26.11.2015
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Siyasa

Matsalar tsaro da rikice-rikicen siyasa sun kara zafafa a wasu sassa na duniya

Kasashen Mali da Tunisiya da Nijar da wasu na Turai na fama da hare-haren 'yan tarzoma, yayin da Turkiya ta fara rikici da Rasha bayan da ta kakkabo jirginta a kan iyaka.

Mali da Tunisiya da Nijar da Kamaru da Faransa sun samu kansu cikin wadi na tsaka mai wuya sakamakon hare-haren ta'addanci. Ita kuwa Turkiya ta fara takun saka da Rasha bayan da ta kakkabo mata jirgin sama.

DW.COM

Sauti da bidiyo akan labarin