Mataki na uku na fataucin mutane daga Najeriya zuwa Turai | Duka rahotanni | DW | 07.04.2016
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Duka rahotanni

Mataki na uku na fataucin mutane daga Najeriya zuwa Turai

Daga Najeriya akan yi jigilar matan zuwa garin Agadez da ke arewacin Nijar. A nan ne ake jibge matan, wadanda za su yi zaman jiran tsammanin tafiya Libiya kafin Turai. Su kan gudanar da sanao'i domin samun abun guzuri

A dubi bidiyo 03:18
Now live
mintuna 03:18