1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Safarar Mutane

Safarar mutane wata dabi'a ce da za a iya cewa ta game sassan duniya daban-daban. Masu yin wannan ta'ada kan ci da gumin wanda suke yin safarar.

A nahiyar Afirka mutane da dama kan yi safarar mutane zuwa Turai inda suka yi musu alkawarin samar musu aiki, amma kuma su sanya su cikin aiyyukan assha, ciki kuwa har da karuwanci.

Nuna karin rahotanni