1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Lumana Afirka ta zabi sabon shugaba

Gazali(HON)InternetDecember 8, 2014

A Jamhuriyar Nijar babban taron kasa karo na biyu na jam'iyyar Lumana Afrika ya kara zabar Malam Hama Amadou wanda a yanzu haka ya ke gudun hijira, a matsayin sabon shugaban jam'iyyar na kasa baki daya.

https://p.dw.com/p/1E0u3