Gobara ta lafa a Girka | Labarai | DW | 29.08.2007
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Labarai

Gobara ta lafa a Girka

Gobara ta lafa a ƙasar Girka, bayan kwanaki 4 da ta yi ,ta na ƙunar sassa daban daban na ƙasar.

Jami´an kwana-kwana sun nunar da cewa, ya zuwa yanzu, su yi nasara kashe wannan wuta saidai abinda ba a rasa ba.

To saidai ta hadasa asara mai tarin yawa, wadda ta haɗa da rayuka fiye da 60 da kuma kadarori.

Gwamnati ta ware kuɗaɗe kimanin dalla milion ɗari 3, domin biyan diyya ga wanda su ka yi assara.

Ƙasashe daban-daban na turai da Amurika, sun taka rawar gani ,wajen kai taimako na kawo ƙarshen wannan gobara wadda itace mafi muni a dunia, tun shekaru aru-aru da su ka wuce.

Saidai hukumomin ƙasar na shan suka, daga jama´a a sakamakon