1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Dakile yaduwar makamai a duniya

Umaru-Danladi AliyuDecember 24, 2014

Jamus na daya daga cikin kasashen da suka sanya hannu kan yarjejeniyar kokarin hana yaduwar makamai zuwa ga wadanda basu da ce ba, sai dai har kawo yanzu kasashen da suka fi yin cinikin makaman wato Rasha ta China ba su sanya hannu kan wannan yarjejeniyar ba.

https://p.dw.com/p/1E9lA