China kasa ce da ke yankin nahiyar Asiya kuma tana daya daga cikin kasashen da ke da karfin tattalin arziki.
Kasar China wato Sin na daya daga cikin kasashen da ke kan gaba wajen yawan al'umma a duniya. China na kawance da kasashen Afirka da dama ta fuskar kasuwanci.