Xi Jinping ya kasance shugaban kasar China da ya dauki madafun iko cikin shekara ta 2013.
An haife shi a shekarar 1953 kuma mahaifinsa Xi Zhongxun ya kasance cikin shugabannin jam'iyyar gurguzu na daya daga cikin larduna na kasar. Matar Xi Jinping ta kasance mawakiyar da ta yi suna a kasar.