Chadi tace ta fattattaki `sauran yan tawaye | Labarai | DW | 29.11.2007
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Labarai

Chadi tace ta fattattaki `sauran yan tawaye

ƙasar Chadi ta sanarda cewa dakarunta sun fattaki sauran `yan tawaye da ke fada a gabacin ƙasar.Faɗa dai ya ɓarke ne tun bayan rushewar yarjejeniyar tsagaita wuta ta wata guda a ranar litinin tsakanin dakarun gwamnati da mayakan UFDD.`Yan tawayen sun karyata wannan ikrari na gwamnati.Tun farko kuma wata ƙkungiyar tawayen ta gargaɗi kungiyar Taraiyar Turaida kada ta goyi bayan shugaba Idris deby,ko kuma su ƙaddamar da hari kan daraun ƙungiyar da ake shirin turawa Chadi