Batun ′yan gudun hijira na ci gaba da haifar da mahawara a Jamus | Zamantakewa | DW | 05.11.2015
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Zamantakewa

Batun 'yan gudun hijira na ci gaba da haifar da mahawara a Jamus

Manufofin gwamnatin Shugaba Merkel kan 'yan gudun hijira na fuskantar kalubale a fagen siyasar kasar Jamus.

Siyasar gwamnatin Shugaba Angela Merkel kan batun 'yan gudun hijira na ci gaba da haifar da mahawara a kasar inda masu adawa da tsarin gwamnatin kasar na bude kofofin kasar ga 'yan gudun hijira ke fuskantar turjiya daga bangare masu adawa.

DW.COM

Sauti da bidiyo akan labarin