Tsananin zafi da yawon bude idanu | Duka rahotanni | DW | 26.08.2022
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Duka rahotanni

Tsananin zafi da yawon bude idanu

Tsananin zafi da wutar daji da kafewar koguna da karancin saukar ruwan sama: Illar sauyin yanayi na matukar tasiri ga yawon bude idanu a yankunan Turai da suka fi karbar baki.