Taron magance rikicin Libiya | Duka rahotanni | DW | 17.01.2020
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Duka rahotanni

Taron magance rikicin Libiya

Ana sa ran bangarorin da ba sa ga majici da juna da masu taimaka musu a rikicin kasar Libiya za su halarci taron neman hanyoyin magance rikici a birnin Berlin na kasar Jamus.

Saurari sauti 03:29