A cikin shirn za a ji cewa a Najeriya ana cigaba da nazarin tasirin aiki da sabuwar dokar zabe don kyautata zabubbukan kasar da ke tafe badi. Hadadiyar kungiya kwastom a Nijar na rangadin aikin a sassan kasar, domin nazarin inganta danganataka da 'yan kasuwa, don saukakawa al'umma rayuwa.