SiyasaAfirkaShirin Yamma.To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaAfirkaAbdoulaye Mamane Amadou11/27/2021November 27, 2021A cikin shirin za a ji cewa an kori shugaban rundunar 'yan sandan Sudan da mataimakinsa, a yayin da a Burkina Faso boren kin jin gwamnati ya barke.Akwai shirin Ra'ayin Malamai da Ji Ka karu https://p.dw.com/p/43ZvBTalla