1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
SiyasaJamus

Shirin Yamma.

Abdoulaye Mamane Amadou
November 23, 2021

A cikin shirin za a ji cewa a Najeriya ana cigaba da samun martani daga bangaren iyayen yarakan karin kudin jarabawar kammala karatun secondare, a yayin da a Jamhuriyar Nijar an shiga kwana na biyu zaman taron kasafin kudi da kungiyoyin fararan hula ke gudanarwa.

https://p.dw.com/p/43O5K