1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
SiyasaJamus

Shirin Yamma.

Abdoulaye Mamane Amadou
October 17, 2021

A cikin shirin za a ji cewa jam’iyyar masu rajin kare muhalli a Jamus ta amince da tattauna kawancen kafa sabuwar gwamnati da takwararta ta SDP, a yayin da ambaliyar ruwa ta kashe mutane fiye da 25 a kasar Indiya.

https://p.dw.com/p/41nAp