A cikin shirin za a ji cewa Kwamitin kwararru kan sauyin yanayi na Majalisar Dinkin Duniya ya ce ya zama tilas nan da shekaru 15 masu zuwa a rage dumamar yanayi, a daidai lokacin da wasu sassan duniya ke fama da bala'o'in da ke da nasaba da canjin yanayi.