Shirin Yamma 16.20.2020 | Duka rahotanni | DW | 16.10.2020
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Duka rahotanni

Shirin Yamma 16.20.2020

A Najeriya annobar coronavirus ta shafi bangaren gidajen siyar da abinci kamar yadda ta haifar da nakasu ga wasu fanonin musamman lokacin dokar zaman gida. A Nijar wani sabon cece-kuce ne ya taso a game da matakin tsawaita dokar yaki da annobar COVID-19 da gwamnatin ta yi a bisa amincewar majalisar dokokin kasar.

Saurari sauti 59:59