A cikin shirin za a ji cewa a yayin da ake rana ta 12 da soma mamayar da Rasha ke yi wa Ukraine, wasu kusoshin gwamnati a Ukraine sun yi kira ga al'ummar duniya da su kare Ukraine ta hanyar amfani da fasahar Internet. A Jamhuriyar Nijar wata kungiyar da ke jarin kare hakin bil Adama ce ta kammala wani taron bita ga matasa 'yan siyasa.