A cikin shirin za a ji cewa wani sabon rahoton kungiyar kasashen yankin yammacin Africa ya ce a duk shekara kungiyar 'yan tadda ta Boko Haram da ISWAP na safarar kudaden da suka kai Naira miliyan dubu 18 da ma wasu rahotanni da suka ja hankali a nahiyar Afirka a wannan mako mai karewa a cikin shirin Afirka a Mako.