A cikin shirin za a ji cewa a baya baya nan batun 'yan gudun hijira ya sake tasowa a jadawalin taron kolin kungiyar tarayyar Turai da ya gudana a watan Oktoba, a yayin da a wannan Lahadi ce ranar da Majalisar Dinkin Duniya ta kebe domin tuni da masu cutar siga ko dibetis.