1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
SiyasaJamus

Shirin Safe.

Abdoulaye Mamane Amadou
October 6, 2021

A cikin shirin za a ji cewa bangarori dabam-dabam na ci gaba da mayar da martini tun bayan da tsohuwar ma’aikaciyar kamfanin sada zumunta na facebook ta fasa kwai kan facebook a gaban majalisar dattawan Amirka, a yayin da a Najeriya hukumar zaben kasar ta ce ba gudu ba ja da baya game da zaben Anambara duk da matsalar tsaro da ake fuskanta a yankin Kudu maso Gabashin kasar.

https://p.dw.com/p/41K2A