A cikin shirin za a ji cewa wasu kungiyoyin kare ilimin yara sun gudanar da zanga-zangar nuna kin jinin matakin gwamnatin Lagos na kara kudin makarantun bokon jihar, a yayin da masu bukata ta musamman kuwa na ci gaba da nuna jin dadinsu kan sabowar da dokar inganta rayuwar masu bukatar ta musanman da ‘yan majalisar dokokin jahar Kaduna suka yi.