1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
SiyasaJamus

Shirin Safe

August 27, 2021

Shirin ya kunshi batun sako dalibai fiye 100 a jihar Nejan Najeriya. Sai korafin masu samar da irin shuka mai inganci a Nijar a kan maida su saniyar ware a wata kwangila. A Kamaru 'yan aware ne suka kona wata kasuwa saboda bude ta da aka yi bayan sun hana cin kasuwanni a yankin.

https://p.dw.com/p/3zYg3