1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Safe

Abdoulaye Mamane Amadou
July 22, 2021

A cikin shirin za a ji cewa ambaluiyar ruwa na ci gaba da illata harkokin kasuwanci a jihar Lagos da ke kudancin Najeriya, a yayin da Jamhuriyar Nijar 'yan gudun hijira da suka farawa komawa gidajensu a yankin Diffa ke nuna gamsuwa da abinda suka kira sabuwar rayuwa.

https://p.dw.com/p/3xosw