Muna amfani da "Cookies" domin inganta abubuwan da muke wallafawa a intanet. Za ku iya samun karin bayani a kundin kare bayananmu.
A cikin shirin za a ji Holland ta rufe iyakokinta ta sama da Birtaniya a wani mataki na dakile yaduwar wani nau'in kwayar cutar corona, sannan kuma za a ji sharhunan bayan labarai mai kunshe da rahotanni da dama.
Tura sakon Facebook Twitter Whatsapp Web EMail Facebook Messenger Web
Permalink https://p.dw.com/p/3myCy
Rikicin 'yan aware na kara fadada a nahiyar Afirka. Na baya-bayan nan da ke ci gaba da ta'azzara, shi ne na 'yan awaren Tigray da ke kasar Habasha. Wannan na zaman misali ne kawai.
Sashen Hausa na DW na gabatar muku da wasannin kwallon kafa na lig-lig na Jamus wato Bundesliga kai tsaye ta rediyo.
Kungiyar Boko Haram mai alaka da IS a fafutukar kafa daular musulunci, ta tabbatar dauki alhakin kai harin da ya kashe mutane sama da 20 a wasu kauyuka a jihar Diffa na kasar Nijar.
Masana tsaro a Najeriya sun fara tofa albarkacin bakin su kan rahoton da kungiyar da ke nazari kan rigingimu, International Crisis Group ta fitar wanda ke nuna gazawar rundunar kasashen yankin tafkin Chadi.