1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Safe.

Abdoulaye Mamane Amadou
November 7, 2020

A cikin shirin za a ji cewa dan takarar jam'iyyar adawa ta Amirka Joe Biden ya yi kira ga hadin kan Amirkawa a daidai lokacin da ake ci gaba da dakon sakamakon zaben kasar, akwai shirin Afirka a Mako da ke biyiyar wasu daga cikin muhimman batutuwan da suka ja hankali a nahiyar Afirka.

https://p.dw.com/p/3kz99