1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Safe 25.08.2020

Binta Aliyu Zurmi
August 25, 2020

A cikin shirin za ku ji wata ganawa da ta wakana a tsakanin gwamnan jihar Katsina Aminu Bello Masari da gwamnan jihar Maradi a jamhuriyar Nijar injiniya Zakari Umaru a kokarinsu na kawo karshen matsalar tsaro.

https://p.dw.com/p/3hSWi