1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Katsina

Jihar Katsina daya ce daga cikin jihohin da ake da su a arewa maso yammacin Najeriya. Jihar na da iyaka da Jamhuriyar Nijar.

Katsina na daya daga cikin jihohin da suka samar da shugabannnin kasa wanda suka hada da Ummaru Musa 'Yar Aduwa mai rasuwa da kuma Muhammadu Buhari.

Nuna karin rahotanni