1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Salon rayuwaNajeriya

Katsina: Noman dankali a gida

March 7, 2024

Wata kungiya dake rajin kare mahalli a Katsina na wayar da kan dalibai da malaman makarantun sakandiren 'yan mata a jihar, yadda ake noman dnkalin Turawa a cikin buhu. Wannan dai na zaman wani mataki na taimaka wa magidanta mata, domin su yi dogaro da kuma wadatar da kansu da abinci.

https://p.dw.com/p/4dHEk