1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Salon rayuwaNa duniya

Tsananin zafi lokacin aikin Hajji na 2024

Uwais Abubakar Idris LMJ/SB
June 20, 2024

Matasancin zafin rana da ake fuskanta a kasar Saudiya ya jefa rayuwar mutane da dama cikin mawuyacin hali a kasar musamman alhazai da ke aikin ibada.

https://p.dw.com/p/4hGfB