1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Salon rayuwaNa duniya

Aikin hajjin bana: Tattaunawa da maniyata

Uwais Abubakar Idris AMA/LMJ
June 13, 2024

A ci gaba da ziyarar da suke yi a wurare da dama masu daraja a Madina, maniyata aikin hajjin wannan shekara daga sassa dabam-dabam na shaukin gnin kabarin manzon Allah SAAW da sahabbansa. Kalli yadda wasu mahajjatan ke bayyana farin cikinsu a Madina garin Manzon Allah SAAW.

https://p.dw.com/p/4gy7u