Shirin Safe 13.10.2019 | Duka rahotanni | DW | 13.10.2019
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Duka rahotanni

Shirin Safe 13.10.2019

Cikin shirin za a ji yadda matasa a Kano da ke Najeriya suka ja damarar dasa bishiyoyi don kyautata yanayi yadda aka saba a shekarun baya. Za kuma a ji Boko Haram ta kai hari a kan sojoji a wani yanki na jihar Borno.

Saurari sauti 30:00