Shirin Safe 03.03.2021 | Duka rahotanni | DW | 03.03.2021
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Duka rahotanni

Shirin Safe 03.03.2021

A cikin shirin za a ji matakin da mahukuntar jihar Katsina da ke Najeriya suka dauka na dakatar da yara mata zuwa makaranta yayin da takwarorinsu maza aka ce su nemi ta jeka ka dawo dake kusa da su.

Saurari sauti 29:59