Shirin Rana | Duka rahotanni | DW | 27.01.2023
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Duka rahotanni

Shirin Rana

A cikin shirin za a ji za a ji yadda hukumar 'yan sandan Najeriya ta musanta jifa da ihun da aka yi wa tawaga Shugaba Buhari a Katsina, dan takarar jam'iyyar NNPP Kwankwaso ya goyi bayan masu kalubalantar bakin CBN kan wa'adin karbar kudin Naira.