1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
SiyasaJamus

Shirin Rana.

Abdoulaye Mamane Amadou
November 19, 2021

A cikin shirin za a ji cewa kungiyar kare hakin bil'Adama ta Human Rights Watch ta fitar da wani rahoton da tace gaskiya ta yi halinta kan zargin mutanen da jami’an tsaro suka kashe su a lokacin zanga-zangar End sars, a yayin da a Jamus, mazauna wani gidan kula da tsofaffi 16 ne suka rasa rayukansu sanadiyar annobar Covid-19 duk da allurar rigakafin cutar da suka yi tun daga farko.

https://p.dw.com/p/43Gsk