A cikin shirin za a ji cewa a shirye-shiryen zaben shugabancin kasa da na 'yan majalisun dokokin watan gobe a kasar Libiya, Saif al-Islam Gaddafi ya aje takarar neman shiga zaben shugaban kasa. Akwai shirye-shirye kamar Afirka a Mako da Darasin Rayuwa da Abu Namu da Wasikun masu sauraro.