1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
SiyasaJamus

Shirin Rana.

Abdoulaye Mamane Amadou
June 1, 2021

A cikin shirin za a ji cewa a Najeriya gwamnatin Jihar Niger ta bayyana fara tuntubar mutanen da ke da hannu wajen sace daliban makarantar Islamiyyar nan na garin Tegina, a yayin da a Jamhuriyar Nijar Hukumar Zabe mai zaman Kanta ta CENI ta shirya wani taron bita kan yadda zabukan kasar suka gudana.

https://p.dw.com/p/3uJUC