1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
SiyasaAfirka

Shirin rana

Ramatu Garba Baba
April 27, 2021

Baya ga labarai akwai rahotanni daga sassan duniya ciki har da halin da ake ciki a kasar Chadi, inda 'yan sanda suka tarwatsa ma su zanga-zangar adawa ga sabon gwamnatin rikon kwarya.

https://p.dw.com/p/3seUr