Muna amfani da "Cookies" domin inganta abubuwan da muke wallafawa a intanet. Za ku iya samun karin bayani a kundin kare bayananmu.
A cikin shirin za a ji cewa An cafke madugun 'yan adawar kasar Cote d'ivoire bayan ya jima yana kulli kurciya da jami‘an tsaro, akwai shirin Amsoshin Takardunku da Ku shiga Club da shirin Ciniki da masana'antu da wasikun masu sauraro.
Tura sakon Facebook Twitter Whatsapp Web EMail Facebook Messenger Web
Permalink https://p.dw.com/p/3kzct
Jami'an tsaro a jihar Katsina da ke yankin Arewa maso Yammacin Najeriya, sun kubutar da wasu mutane tara 'yan Jamhuriyar Nijar da 'yan bindiga suka sato daga garuruwansu suka kai su jihar ta Katsina sukai garkuwa da su.
Gwamnatin tarayar Najeriya ta sanar da karin bude wasu iyakokin ta da sauran kasashe makobta wanda aka kwashe sama da shekara daya suna rufe. Hakan ya janyo martanin daga bangarori dabam-dabam a Nijar da Najeriya.
A kokari na sake bunkasar ciniki a cikin yankin yammacin Afirka, gwamnatin Najeriya da kamfanin Mota Angil sun amince da aikin layin dogon da ya hade Kano a sashen arewacin kasar da Maradi a kudancin Nijar.
A yankin Arewa maso gabashin Najeriya, soja kasar sun sake kwato barikinsu na garin Marte da ya fada hannun kungiyar ISWAP mai da'awar jihadi a yankin yammacin Afirka.