1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Rana.

Abdoulaye Mamane Amadou
April 23, 2020

A cikin shirin za a ji cewa a yunkurindakile yaduwar cutar Coronavirus a Najeriya gwamnonin jihohi 36 na kasar sun bullo da tsarin haramta zirga-zirga a tsakani al'ummomin na jihohin kasar, a yayin da a Kasar Ghana kuwa wadanda suka samu waraka da cutar Covid-19 ne suka fara samun tsangwama da kyama.

https://p.dw.com/p/3bJje