A cikin shirin za a ji cewa ci gaba da kokarin dakile yaduwar annobar coronavirus hukumomi a yankin arewacin Kamaru sun rungumi kafafen yada labarai na gwamnati da na masu zaman kansu a yayin da a Najeriya tufka da warwara a ci gaba da tabbatar da dokar hana zirga-zirga da hukumomin kasar suka kakaba.