1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin rana 23.07.2018

Abdullahi Tanko Bala
July 23, 2018

A cikin shirin za a ji cece kuce ya barke a Jamus kan dan kwalllon kafan nan Mesut Özil bayan da ya sanar cewa ba zai sake bugawa kasar kwallo ba. A Najeriya takaddama ta kunno kai kan wata doka da majalisar dattijai ta kasar ta ke son zartarwa game da ayyukan yan jarida.

https://p.dw.com/p/31xTA