Rikicin jam'iyyun siyasa a Najeriya
January 16, 2014Talla
Jam'iyyar PDP dake mulki na fama da matsaloli kama daga canja sheka da wasu jiga-jiganta suka yi hade da rashin jituwa tsakanin wasu 'ya'yanta yayin da ita kuma babbar jam'iyyar adawa ta APC ke takaddama game da wadanda za su yi mata jagoranci biyo bayan samun sabbin membobi daga PDP.