You need to enable JavaScript to run this app.
Tsallake zuwa shafin jadawali
Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Bidiyo
Shirye-shiryen DW Hausa
Yankuna
Najeriya
Nijar
Afirka ta Yamma
Sassa
Siyasa
Zamantakewa
Wasanni
Mayar da hankali
Ilimin Fasahar Zamani
Shirye-shiryen DW Hausa
Bidiyo
Talabijin kai tsaye
Talla
Najeriya
Najeriya kasa ce da ke yammacin Afirka kuma ta na kan gaba wajen yawan al'umma a nahiyar Afirka.
Tsallake zuwa bangare na gaba Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Darasin Rayuwa:Nishadi don debe kewa
Darasin Rayuwa: Corona ta haddasa kuncin rayuwa
Shirin Safe
A cikin shirin bayan labaran duniya akwai rahoto kan zargin da kungiyoyin mata a Nijar suka yi wa sabuwar gwamnatin kasar na saba doka wurin nada ministoci sannan akwai bayani kan bukatar Gidauniyar Heinrich Böll ta kasar Jamus ta a yafe wa Najeriya basukan da ake bin ta. Akwai rahoto kan matashi a Kano da ya kirkiro injin wanki da rahoto kan sasanta al'ummomin kasar Libya.
Bukatar yafe bashi ga Najeriya da kasashe matalauta
Shin yafe bashi ga Najeriya zai fidda kasar daga tarin matsalolin da suka yi mata katutu?
Jami'an tsaron Najeriya na cin zarafi
Kungiyar kare hakkin dan Adam ta Amnesty International, ta zargi jami'an tsaron Najeriya da cin zarafin dan Adam.
Shirin Rana 07.04.2021
A Najeriya wani sabon harin ‘yan bindiga a yankin kudancin Kaduna, ya janyo mutuwar mutane 10 a wasu kauyuka guda hudu, tare ma da yin awun gaba da wasu matafiya da ake garkuwa da su gami da sace shanu.
Shirin Himma dai Matasa
Matasalar rashin aikin yi na kamari a tsakanin matasan nahiyar Afirka. A yanzu haka matasan sun fara dogaro da kansu.
Najeriya: Hari a gidan yarin jihar Imo ya janyo dar-dar a tsakanin jama'a
Buhari ya nada sabon Sifeto Janar na 'yan sanda
An nada sabon Sifeto Janar na 'yan sanda a Najeriya.
Najeriya: Hari a gidan yarin Imo ya janyo dar-dar a jihar
Damuwa kan karin rashin tsaro a yankin Kudu maso gabashin Najeriya.
Sokoto: Garejin gyaran mota na mata kanikawa
Garejin gyaran mota na zallar mata kanikawa, don bai wa mata dama da kuma sakewa lokacin da suka kai mota gyara.
Shirin Safe.
A cikin shirin za a ji cewa wasu da ake kyautata zaton ‘yan rajin kafa kasar Biafra ne sun kai wani hari a Hedikwatar rundunar 'yan sandan Najeriya da ke Jahar Imo, a yayin da a Jamhuriyar Nijar, batun fyaden da ake zargin wasu sojojin Chadi da yi wa wasu mata ne a yankin Tillabery ke ci gaba da daukar hankali.
An kai hari kan gidan yari a Imo
Fursunoni fiye da 1800 sun sulale daga gidan yarin Owerri
Shirin Rana.
A cikin shirin bayan an ji labaran duniya akwai shirye shirye masu kayatarwa ciki har da shiri na musamman, da zai duba yadda mabiya addinin Kirista ke cigaba da gudanar da bukukuwan Ista na wannan shekara, da kuma shirin Labarin Wasanni.
Shirin Rana 04.04.2021
Shugaban Kiristoci mabiya darikar Katolika na duniya Paparoma Francis, ya ja hankalin manyan kasashen duniya da su taimakawa kasashe masu tasowa da allurar rikagafin cutar corona a matsayin matakin farko na yakin annobar a duniya baki daya.
Boko Haram ta yi ikirarin harbo jirgin soji
Boko Haram ta ikirarin harbo jgirgin yakin sojin Najeriya da ya bace kwanaki biyun da suka wuce.
Likitocin Najeriya sun shiga yajin aiki
Likitocin da ke aikin kula da lafiyar al'umma a asibitocin gwamnatin Najeriya, sun tsunduma cikin yajin aiki.
Shirin Rana 01.04.2021
Cikin shirin za a ji yadda kungiyoyin kare hakki da ma lauyoyi ke gargadi a kan yadda ake yi wa Fulanin kasar kudin goro a game da matsalar garkuwa da mutane. A Kamaru akwai shirin gwamnati na wajabta rigakafi a kan dukkanin 'yan kasa.
Mahamadou Issoufou na shirin mika mulki
Mahamadou Issoufou na shirin mika mulki
Fulani ba ma su garkuwa da mutane ne ba
A Najeriya wasu kungiyoyin kare hakkin jama’a da na Fulani, sun fara wani yunkuri neman kawo karshen matsalar tsangwama da nuna duk wani bafulatani makiyayi a matsayin mai garkuwa da jama’a da satar shannu a kasar,
Najejeriya: Fafutukar yaki da tsangomar Fulani
Kungiyoyi na yaki da masu tsangomar Fulani
Rashin kayan aiki ya sanya likitocin Najeriya yajin aiki
Likitoci a najeriya sun shiga yajin aiki kan rike musu kudin alawus da rashin kayan aiki a asibitocin kasar.
Dandalin Matasa: Matasa da wasannin motsa jiki
Shirin Dandalin Matasa
Farautar masu ba da kudi ga Boko Haram
Gwamnatin Tarayyar Najeriya ta ce ta fara bin masu samar da kudi ga kungiyar 'yan ta'addan Boko Haram a kasar.
An dage zaman shari'ar shugaban Shi'a a Najeriya
Kotu a Kaduna ta sake dage zaman sauraron shari'ar Shugaban Kungiyar Shi'a a Najeriya Sheikh Ibrahim Sheikh Zakzaky
Matashi ya kirkiri injin abincin kaji
Wani matashi a jihar Kaduna da ke Najeriya, ya kirkiro wani injin sarrafa abincin kaji da sauran dabbobin gida.
Shirin Safe 31.03.2021
A Jamhuriyar Nijar an ji karan manyan bindigogi cikin dare a kusa da fadar shugaban kasa da ke a birnin Yamai.
Shirin Himma dai Matasa
Shiri ne da ke zakulo muku matasa masu sana'o'in musamman na hannu domin su dogara da kansu, su kuma taimaki wasu.
Shirin Yamma 30.03.2021
Za a ji yadda aka kawo karshen taron samar da matakan magance sata da garkuwa da dalibai da malamai a makarantun jihohin arewacin kasar. Shugaban Jamhuriyar Afirka ta Tsakiya Faustin Archange Touadera, ya sha rantsuwar mulki na biyu.
Shugaba Muhammadu Buhari ya tafi ganin likita
Cece-kuce ya barke a tsakanin 'yan Najeriya bayan sanarwar ziyarar Shugaba Muhammadu Buhari Landan don duba lafiyarsa.
Yadda ziyarar Shugaba Buhari na Najeriya ke daukar hankula
Najeriya: Daga man fetur zuwa ga iskar gas don gina arzikin kasa
Daga man fetur zuwa ga iskar gas don gina arzikin kasa
Najeriya ta bude sabon babi na sauyawa daga dogaro da man fetur ya zuwa iskar gas da nufin gina tattalin arzikinta.
Shirin Rana 29.03.2021
A cikin shirin za a ji shugabannin kabilar Yarbawa da malaman addinai mazauna jihohin arewacin Najeriya sun gudanar da wani taron gaggawa a kan kin amincewa ga yunkurin masu neman kafa kasar Oduduwa.
Mutum mutumin kai magani da kula da zafin jikin marasa lafiya
A wani yunkuri na magance matsalar yaduwar corona, wasu daliban makarantar sakandare ta Glisten da ke Abuja sun kirkiri mutum-mutumi mai aiki da na'ura don agaza wa marasa lafiya wajen kai magani da kuma kula da zafin jikinsu.
Za a dama da Super Eagles a gasar AFCON ta 2022
Da jan aiki a gaban Najeriya idan tana son taka rawar gani a gasar da Kamaru za ta dauki bakoncinta.
Amsoshi: Tarihin kai bishiyar Dalbejiya arewacin Najeriya
Shin wai da gaske ne Sardaunan Sokoto Sir Ahmadu Bello ne ya kawo iccen Dalbejiya a Najeriya? Alhaji Hassan Abdullahi Wamban Jama'a, tsohon shugaban hukumar gandun daji ta Najeriya ya ba da amsar wanna tambaya.
Shirin Rana: 28.03.2021
A cikin shirin za ku ji cewar hare-haren 'yan ta'adda a Maiduguri fadar gwamnatin jihar Borno da ke yankin Arewa maso Gabashin Najeriya, ya haifar da rashin hasken wutar vlantarki a birnin. Akwai sauran labarai da kuma shirye-shiryen da muka saba gabatar muku.
Kalubalen zaben kananan hukumomi a Najeriya
Jam'iyyar APC mai adawa a jihar Sakkwato, ta kauracewa zabukan shugabannin kananan hukumomi da za a yi a jihar.
Sharhunan jaridun Jamus kan Afirka
Rikicin yankin Tigray na kasar Habasha da sabuwar shugabar kasa a Tanzaniya, sun dauki hankulan jaridun Jamus.
Yadda tsoffi ke ta'ammali da kwayoyi
Hukumar Kula da Magunguna ta Duniya ta baiyana fargaba kan matsalar shaye-shayen kwayoyi a tsakanin tsofaffi a duniya.
Shirin safe 26.03.2021
Bayan labaran duniya akwi rahotanni, ciki har da matakin da Najeriya, gwamnatin jihar Katsina ta dauka na kaddamar da wani aikin wayar da kan al'aumma a game da mahimmancin biyan haraji don gudanar da ayyukan raya kasa.
Shirin Darasin Rayuwa
Annobar coronavirus ta shafi harkokin rayuwar yau da kullum, ciki kuwa har da hulda da bankuna.
Shirin Lafiya Jari
Ko kun san cewa kananan yara na fama da cutar siga da aka fi sanin manyan mutane da ita? Shirin Lafiya Jari.
Shirin Yamma 25.03.2021
A cikin shirin za a ji tasirin tabarbarewar tsaro da ya fara shafar tattalin arziki a Najeriya.
Shirin Dandalin Matasa
Kokarin wasu matasa a jihar Bauchi da ke Najeriya, ya sa an samu raguwar hadura sosai a cikin garin na Bauchi.
Shirin Himma dai Matasa:
Shirin na wannan lokaci, ya leka jihohin Kano da Gombe a Tarayyar Najeriya da kuma Damagaram a Jamhuriyar Nijar.
Shirin Yamma 23.03.2021
cikin shirin za a ji cewar Najeriya tabi sahun kasashen da ke fadin sun samo allurar rigakafin corona.
HdM: Matashiya mai sana'ar zane
Wata matashiya a jihar Katsina da ke Tarayyar Najeriya, ta kama sana'ar zane-zane domin ta adogara da kanta.
Shirin Taba Ka Lashe
Mun leka garin Tingno da ke jihar Adamawan Najeriya, inda muka isa wani kogi da ke da rwaun zafi da na sanyi a hade.
Yiwuwar fuskantar 'yunwa a Arewacin Najeriya
Akwai yiwuwar fuskantar karancin abinci a Arewacin Najeriya da Sudan da Yemen in ji MDD.
Shafin da ya wuce
Shafi 105 daga 200
Shafi na gaba