Labarin Wasanni: 22.10.2018 | Zamantakewa | DW | 22.10.2018
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Zamantakewa

Labarin Wasanni: 22.10.2018

Hukumar kwallon kafa ta Afirka CAF ta gudanar da biki a birnin Accra na Ghana da nufin hada kan kasashen da za su fafata da juna, a gasar neman lashe kofin kwallon kafar matan Afirka da za ta gudana daga ranar 17 ga watan Nuwamba zuwa daya ga watan Disembar bana. Akwai karin bayani kan wasannin mako na takawas na gasar Bundesliga na Jamus.

Saurari sauti 10:10