1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Bundesliga

Bundesliga gasar wasan kwallon kafa ce ta lig da ake yi a tarayyar Jamus wadda ta kunshi kungiyoyin kwallon kafa da ke kasar.

A kan shafe makonni ana yin wannan wasa domin fidda zakara a cikin jerin kungiyoyin kwallon kafa da ke Jamus. A kowacce ranar Asabar sashin Hausa na DW na zabar wasa daya da ke da muhimmanci don gabatar da shi kai tsaye ta rediyo inda ma'aikatanmu kan yi sharhi kan wannan wasa iya tsawon lokacin da ake yinsa.

Nuna karin rahotanni