1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Kwallon Kafa: Jamus ta lallasa Najeriya

Ahmed Salisu
June 22, 2019

'Yan wasan Jamus sun lallasa takwarorinsu na Najeriya da ci 3 da nema a zagaye na biyu na gasar cin kofin kwallon kafa na duniya na mata da ake yi a kasar Faransa. 

https://p.dw.com/p/3KvFh
FIFA Frauen-WM 2019 | Deutschland v Nigeria
Hoto: Reuters/E. Foudrot

Tun kafin tafiya hutun rabin lokaci ne dai 'yan wasan Jamus Alexandra Popp da Sara Däbritz suka jefawa Najeriya kwallaye biyu yayin da Lea Schüller ta jefa ukun aka jefata bayan dawo dawowa daga hutun rabin lokaci.

Yanzu dai Najeriya ta fice daga gasar sakamakon gaza samun nasara da ta yi yayin da Jamus ta smau nasara ta kaiwa ga zagaye na gaba.