Karuwar hare-hare a arewacin Najeriya | Zamantakewa | DW | 09.07.2015
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Zamantakewa

Karuwar hare-hare a arewacin Najeriya

Hare-hare na kara tsananta a sassa daban daban na yankin arewacin Najeriya. Rayuka masu yawa ne dai hare-haren kunar bakin wake ya yi sanadiyyarsu.

Najeriya na ci-gaba da fuskantar karuwar hare-haren da ake dangantawa da 'yan kungiyar Boko Haram musamman a yankin arewacin kasar. Tun dagamakon da ya shige zuwa cikin wannan makon, rayuka masu yawa ne suka salwanta daga hare-haren da aka kai a garuruwan Yobe da Jos da Zaria, da ke yankin arewacin Najeriya, daura da wadanda suka jikkata.

DW.COM